Tehran (IQNA) fitattun makaranta kur’ani mai tsarki 10 na kasar Aljeriya a cikin wani faifan bidiyo da aka hada karatunsu.

Rahoton iqna, karatun kur’ani daga Abdulhakim Aljaza’iri, Faruq Almahi, Taufiq Bin Sha’aban, Murad Subati, Lihassan Aliq, Yasin Aljaza’iri, Husamdin Abadi, Yasin Barakni, Yasin Zaidani, da Sa’ad Dabbah, za a iya sauraren karatunsu a bidiyon da ke kasa: