IQNA

Tehran (IQNA) karatun kur'ani mai tsarki daga fitattun makaranta da mahardata na Iran a Hubbaren Imam Zadeh Saleh

a kowace rana ana gudanar da karatun kur'ani mai tsarki juzu'i biyu daga fitattun makaranta da mahardata na Iran a Hubbaren Imam Zadeh Saleh da ke yankin Tajrish a birnin Tehran na kasar Iran.