Tehran (IQNA) Anwar Shahat Anwar daya ne daga cikin matasa masu karatu a kasar Masar kuma babban dan Ustaz Shahat Mohammed Anwar, daya daga cikin fitattun masu karatun kasar Masar.
Lambar Labari: 3487359 Ranar Watsawa : 2022/05/30
Tehran (IQNA) fitattun makaranta kur'ani na duniya daga kasar Iran na karatun kur'ani na bai daya.
Lambar Labari: 3486839 Ranar Watsawa : 2022/01/19
Tehran (IQNA) kamar kowace yara mahardata kur'ani mai tsarki a garin Gaza na Falastinu suna gudanar da wani zagaye a kowace shekara.
Lambar Labari: 3486412 Ranar Watsawa : 2021/10/11
Tehran (IQNA) an bude cibiyar koyar da ilmomin kur'ani mai tsarkia birnin Nablus an Falastinu
Lambar Labari: 3486337 Ranar Watsawa : 2021/09/21
Tehran (IQNA) an gudanar ad taron karatun kur'ani mai tsarki a hubbaren Imam Hussain (AS)
Lambar Labari: 3486255 Ranar Watsawa : 2021/08/30
Tehran (IQNA) mahardata kur'ani 'yan kasar Ghana suna nuna kwazo a gasar hardar kur'ani ta yanar gizo
Lambar Labari: 3486002 Ranar Watsawa : 2021/06/11
Tehran (IQNA) karatun kur'ani mai tsarki daga fitattun makaranta da mahardata na Iran a Hubbaren Imam Zadeh Saleh
Lambar Labari: 3485850 Ranar Watsawa : 2021/04/27
Tehran (IQNA) an fara gudanr da gasar kur’ani ta duniya ta yankin Port Saeed a kasar Masar.
Lambar Labari: 3485653 Ranar Watsawa : 2021/02/15
Tehran – (IQNA) an fara gudanar da gasar kur’ani mai tsarki ta kasa wadda ake gudanarwa agidan talabijin na kasa kai tsaye a Maorocco.
Lambar Labari: 3484548 Ranar Watsawa : 2020/02/22
Bangaren kasa da kasa, a jiya ne aka fara gudanar da gasar kur’ani mai tsarki ta Libya a yankin Nalut.
Lambar Labari: 3484152 Ranar Watsawa : 2019/10/14
Bangaren kasa da kasa, ministan ma'aikatar harkokin addini na Jordan ya ce za a rika nada mahardata kur'ani a matsayin limamai.
Lambar Labari: 3483993 Ranar Watsawa : 2019/08/27
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron girmama mahardata kur’ani mai tarki su 225 a kasar Tunsia.
Lambar Labari: 3483842 Ranar Watsawa : 2019/07/15
Bangaren kasa da kasa, an girmama wasu dalibai 135 dukkanin mahardata kur’ani a kasar Masar.
Lambar Labari: 3483511 Ranar Watsawa : 2019/04/02
Bangaren kasa da kasa, an girmama yara mahardata kur’ani mai tsarki a yankin Sinai na Masar.
Lambar Labari: 3483387 Ranar Watsawa : 2019/02/19
Bangaren kasa da kasa, sheikh Ibrahim Sunusi mataimakin shugaban kasar Sudan ya bayyana cewa shugaban kasar zai bayar da digiri ga dukkanin mahardata kur’ani.
Lambar Labari: 3482728 Ranar Watsawa : 2018/06/05
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar ilimi ta lardin Qana a kasar Masar ta girmama mahardata n da suka fi nuna kwazo a gasar kur’ani ta lardin.
Lambar Labari: 3482690 Ranar Watsawa : 2018/05/24
Bangaren kasa da kasa, mahardata da makaranta kur'ani mai tsarki suna cikin babbar tawagarsu a tsakanin masu makokin Ashura a tsakanin Haramain.
Lambar Labari: 3481948 Ranar Watsawa : 2017/09/30
Bangaren kasa da kasa, Irakawa da dama suka taru domin taya dan kasar murna wanda ya samu nasara a gasar kur’ani ta duniya ta makafi da aka gudanar a Iran.
Lambar Labari: 3481460 Ranar Watsawa : 2017/05/03
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da karatun kur’ani a lokacin taron maulidin Imam Ali (AS) wanda ya yi daidai da 13 ga rajab.
Lambar Labari: 3481384 Ranar Watsawa : 2017/04/07
Bangaren kasa da kasa, an girmama mata mahardata kur’ani mai tsarki da hadisin manzo a garin Burkan na kasar Morocco.
Lambar Labari: 3481377 Ranar Watsawa : 2017/04/05