IQNA

Tehran (IQNA) a daren da ake tunawa da sarar da aka yi wa Amirul Mumin Ali (AS) ana raya daren Lailatul Qadr a Hubbaren Sayyid Abdulazim Alhasani

A daren sha tara ga watan ramadan da ake tunawa da sarar da aka yi wa Amirul Mumin Ali (AS) ana raya daren Lailatul Qadr a Hubbaren Sayyid Abdulazim Alhasani da ke garin Rai a kusa da Tehran

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: lailatul qadr ، shahadar Imam Ali