IQNA - Haramin Imam Ali (AS) ya sanya tufafin juyayi a kofar Najaf a daidai lokacin shahadar Imam Ali (AS) ta hanyar daga tutar makokin da aka yi wa ado da kalmar "Fuzt wa Rabb al-Kaaba" (Na yi nasara kuma ni ne Ubangijin Ka'aba).
Lambar Labari: 3492944 Ranar Watsawa : 2025/03/19
Tehran (IQNA) A daren jiya ne aka fara gudanar da zaman makoki da tattaki a ranakun zagayowar ranar shahadar Amirul Muminina Ali (AS) a Karbala.
Lambar Labari: 3488964 Ranar Watsawa : 2023/04/12
Tehran (IQNA) An gudanar da buda baki da zaman makoki na daren 19 ga watan Ramadan tare da halartar gungun mabiya mazhabar Ahlul bait a masallacin na birnin Douala, birni mafi girma kuma hedkwatar tattalin arzikin kasar Kamaru, tare da addu'o'i da jawabai na addini.
Lambar Labari: 3488952 Ranar Watsawa : 2023/04/10
Tehran (IQNA) A jajibirin zagayowar ranar shahadar Imam Ali (AS) a yayin wani biki, an daga tutar zaman makoki a kan kubbar Haramin Imam Ali (AS) da ke Najaf, da kuma wannan waje na alhaji ya rufe baki.
Lambar Labari: 3488938 Ranar Watsawa : 2023/04/08
Tehran (IQNA) a daren da ake tunawa da sarar da aka yi wa Amirul Mumin Ali (AS) ana raya daren Lailatul Qadr a Hubbaren Sayyid Abdulazim Alhasani
Lambar Labari: 3485870 Ranar Watsawa : 2021/05/02
Bangaren siyasa, A yau ana gudanar da tarukan tunawa da zagayowar lokacin shahadar Imam Ali (AS) a fadin kasar Iran, inda irin wannan taro da aka gudanar a Husainiyar Imam Khomeini (RA) ya samu halartar jagoran juyin juya halin Islama.
Lambar Labari: 3481612 Ranar Watsawa : 2017/06/15