Tehran (IQNA) Mahdi Adli makarancin kur'ani ne dan kasar yayin da yake gabatar da karatun kur'ani mai tsarki a kasar Turkiya.

Mahdi Adli ya karanta surar Fatiha da nunfashi guda daya a salon kira'a na tangim, wanda ya kware a kansa.