Tehran (IQNAI Ahmad Ahmad Nu'aina makarancin kur'ani ne kuma likita dan kasar Masar a wani karatu da ya yi kasar Bangaladesh.

Ahmad Nu'aina ya yi wannan karatu ne a taron tilawar kur'ani na duniya karo na 16a kasar Bangaladesh a shekara ta 2016.
A cikin faifan bidiyon da za a iya gani a kasa, ya karanta surat Duha da sautinsa mai daukar hankali da natsar da zuciya.