IQNA

Makafi Da Allah Ya Yi Musu Bai Wa A Bangaren Tilawar Kur'ani Mai Tsarki A Masar

Tehran (IQNA) makafi kuma mashahurai ta fuskar baiwar da Allah ya yi musu ta tilawar kur'ani mai tsarki.

Shafin yanar gizo na almisrawi ya bayar da rahoton cewa, matasa biyu makafi Hamadah Abdulradi Muhammad, da Muhammad Jad Karim, Allah ya yi musu baiwa ta tilawar kur'ani mai tsarki, da kuma yin salo na karantun manyan makaranta kur'ani, iri su sheikh Mahmud Aminshawi, Sheikh Khalil Alhusari, Sheikh Ahmad Nu'aina da Sheikh Ali Albanna da makamantansu.

 

 

3982498

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: makaranta ، tilawa ، masar ، Mahmud Alminshawi