IQNA

Koyarwar Imam Husaini (AS)

Tehran (IQNA) Imam Husaini (AS) ya sadaukar da kansa da iyalinsa don gyara al'umma da daukaka matsayinta ta hanyar kare addinin Allah.

Da yake jawabi a cikin jerin zaman tarukan Ashura, Dr Mohsen Esmaeili ya yi karin bayani kan bangarori daban -daban na juyayin Ashura.

A cikin zama na 14, ya ce Imam Husaini (AS) ta hanyar sadaukarwarsa da ya yi, ya koya mana cewa ya kamata mu fi son gyara al'umma fiye da jin dadinmu.

 

3475573

 

 

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: imam hussain ، sadaukarwa ، juyayin ashura ، tarukan ashura