IQNA

Tilawar Kur'ani Mai Tsarki Tare Da Makaranci Dan Kasar Indonesia

16:33 - September 19, 2021
Lambar Labari: 3486325
Tehran (IQNA) Abdulrahman Mahfal makarancin kur'ani ne da ya yi suna a kasar Indonesia.

A cikin wannan faifan bidiyo Abdulrahman Mahfal makarancin kur'ani da ya shahara a kasar Indonesia, yana karatun ayoyin kur'ani, daya aya ta 21 zuwa 24 a cikin surat Hashr.

 

 

3998474

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
captcha