IQNA

Kiran Sallah tare Da Sayyid Muhammad Jawad Musawi

Tehran (IQNA) kiran sallah tare da sayyid Muhammad Jawad Musawi Darchei a hubbaren Bilal (RA) a Damascus Syria

Wannan kiran sallah ne tare da Sayyid Muhammad Jawad Musawi Darchei a hubbaren Bilal (RA) a Damascus na kasar Syria, bisa mazhabar Jaafariyyah.