IQNA - Sheikh Akram Al-Kaabi, wanda ya yaba da goyon baya da jagorancin Ayatullah Khamenei, ya kira tsarin tsayin daka a matsayin wanda ya yi nasara a yakin Al-Aqsa, sannan ya ba da tabbacin cewa a nan gaba kasar Siriya da sauran yankuna za su shiga cikin wannan akidar.
Lambar Labari: 3492711 Ranar Watsawa : 2025/02/09
IQNA - Mako guda bayan gudanar da "bikin zubar da jini" da aka yi a masallacin Umayyawa da ke birnin Damascus, majiyoyin kasar sun ce an rufe masallacin.
Lambar Labari: 3492579 Ranar Watsawa : 2025/01/17
IQNA - A tsawon shekaru 13 da aka shafe ana yakin basasar kasar ta Siriya, Kiristoci sun ci gaba da kasancewa masu biyayya ga gwamnatin Assad, sai dai yadda kungiyar Tahrir al-Sham ta yi saurin karbe iko da kasar ya haifar da fargaba game da makomar 'yan tsirarun Kiristocin kasar.
Lambar Labari: 3492463 Ranar Watsawa : 2024/12/28
IQNA - Kiristoci a Damascus, babban birnin kasar Syria, sun yi zanga-zangar nuna adawa da kona wata bishiyar Kirsimeti a wani gari da ke kusa da Hama.
Lambar Labari: 3492440 Ranar Watsawa : 2024/12/24
IQNA - Al-Azhar ta kasar Masar ta fitar da wata sanarwa inda ta yi Allah wadai da matakin wuce gona da iri da gwamnatin sahyoniyawan suke yi wa kasar Siriya da kuma damar da gwamnatin kasar ke da shi dangane da halin da ake ciki a kasar Siriya tare da neman kiyaye hadin kan al'ummar kasar.
Lambar Labari: 3492373 Ranar Watsawa : 2024/12/12
Wani manazarci dan kasar Iraqi ya bayyana haka a wata hira da yayi da Iqna
IQNA - Ali Nasser ya ce: Gwamnatin yahudawan sahyoniya na kokarin raba kan kungiyoyin gwagwarmaya a kasashen Iraki, Siriya da Lebanon. Amma har yanzu axis na tsayin daka yana da babban ƙarfi kuma yana iya ci gaba da ayyukansa cikin haɗin kai da kuma dakile ayyukan abokan gaba.
Lambar Labari: 3492341 Ranar Watsawa : 2024/12/07
Damascus (IQNA) Harin da jiragen yakin yahudawan sahyoniya suka kai kan wata mota a garin "Al-Baath" da ke lardin "Quneitra" da ke kudancin kasar Siriya ya yi sanadiyar shahada 4.
Lambar Labari: 3490276 Ranar Watsawa : 2023/12/08
Fitattun Mutane A Cikin Kur'ani (6)
Labarin Kayinu ko Kabila da Habila labari ne mai ilimantarwa na ’yan’uwa na farko a tarihi waɗanda ba su da wata matsala ko rashin jituwa a junansu, amma kwatsam sai wutar rashin jituwa da ƙiyayya da kishi ta tashi ta yadda ya zama kisan kai na farko. a tarihi da sunan Habila a matsayin wanda aka kashe na farko kuma ya rubuta azzalumi na farko a tarihi.
Lambar Labari: 3487769 Ranar Watsawa : 2022/08/29
Tehran (IQNA) Muhammad Jalul mai fasahar zane ne wanda ya rubuta kur'ani mafi girma akan takarda.
Lambar Labari: 3486431 Ranar Watsawa : 2021/10/16
Tehran (IQNA) kiran sallah tare da sayyid Muhammad Jawad Musawi Darchei a hubbaren Bilal (RA) a Damascus Syria
Lambar Labari: 3486328 Ranar Watsawa : 2021/09/19
Tehran (IQNA) an fara gudanar da tarukan arba'in na Imam Hussain (AS) a hubbaren Sayyida Zainab da ke birnin Damascus na kasar Syria.
Lambar Labari: 3486326 Ranar Watsawa : 2021/09/19
Teharan (IQNA) Babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa wargaza kasar Lebanon da syria na daga cikin dalilan kirkiro Daesh.
Lambar Labari: 3486248 Ranar Watsawa : 2021/08/28
Tehran (IQNA) kungiyar Hizbullah ta mayar da kakkusar martani dangane da hare-haren da Isra’ila take kaddamarwa kan kasar Syria.
Lambar Labari: 3486132 Ranar Watsawa : 2021/07/23
Tehran (IQNA) bangaren kula da bin diddigin lamurran musulmi a duniya na cibiyar Azhar ya yi gargadin yiwuwar sake farfadowar ‘yan ta’addan Daesh masu da’awar jihadi.
Lambar Labari: 3486001 Ranar Watsawa : 2021/06/10
Tehran (IQNA) an gano wani tsohon masallaci wanda gininsa ke komawa tun lokacin sahabban manzon Allah (SAW) a cikin yankunan Sham da Isra’ila ta mamaye.
Lambar Labari: 3485584 Ranar Watsawa : 2021/01/24
Tehran (IQNA) wata karamar yarinya ‘yar shekaru 8 da haihuwa mai kaifin basira baya ga hardace kur’ani tana kuma karfin fahimtar lissafi.
Lambar Labari: 3485550 Ranar Watsawa : 2021/01/13
Tehran (IQNA) wani fitaccen mai fasahar rubutun larabci dan kasar Syria ya rubuta cikakken kwafin kur’ani da salon rubutu mai ban sha’awa.
Lambar Labari: 3485380 Ranar Watsawa : 2020/11/19
Tehran (IQNA) Rahotanni daga Siriya na cewa makamman garkuwa kan hare haren sama na kasar, sun sake murkushe wani harin yahudawan mamaya na Isra’ila.
Lambar Labari: 3484864 Ranar Watsawa : 2020/06/05
Tehran (IQNA) kasar Syria na daga cikin manyan kasashen musulmi da watan Ramadan yake da matsayi na musamman.
Lambar Labari: 3484829 Ranar Watsawa : 2020/05/23
Bangaren kasa da kasa, Tahir Ahmad wani dan kasar Syria mai fasahar rubutu yana yin rubutun kur'ani a kan kwayar shikafa.
Lambar Labari: 3482201 Ranar Watsawa : 2017/12/14