Tehran (IQNA) a cikin tsarin karatun kur'ani da aka aiwatar a kwanakin arbaeen Usama Karbala'i na daga cikin jerin makaranta
A cikin tsarin karatun kur'ani da aka aiwatar a kwanakin arbaeen Usama Karbala'i daya daga cikin fitattun makarata kur'ania Iraki, ya karanta ayoyi na 75 zuwa 84 a ciki surat Waqia.