A rahoton kamfanin dillancin labaran iqna, Mahmud Yusuf yaro karami dan shekaru 6 da haihuwa daga kasar Libya, da Allah ya yi masa baiwa ta karatun kur'ani mai tsarki, inda a cikin wannan faifan bidiyo yake karatun aya ta farko zuwa ta 11 a cikin surat Mulk.