IQNA

Tarukan Makoki A Hubbaren Sayyida Fatima Ma'asumah

Tehran (IQNA) ana ci gaba da gudanar da tarukan makoki a hubbaren Sayyida Fatima Ma'asumah.

Tun daga ranar Litinin da ta gabata, ana ci gaba da gudanar da tarukan makoki a hubbaren Sayyida Fatima Ma'asumah da ke birnin Qom, da hakan ya hada da wafatin manzon Allah (SAW) da shahadar Imam Hassan Mujtaba (AS) da kuma shahadar Imam Ridha (AS) wanda ya yi daidai da ranar gobe.

Abubuwan Da Ya Shafa: