IQNA

Tehran (IQNA) tilawar wasu daga cikin ayoyin kur'ani mai tsarki daga surat Ibrahim tare da makaranci Abdullahi Khalid

Tilawar wasu daga cikin ayoyin kur'ani mai tsarki daga surat Ibrahim daga aya ta 31 zuwa 34, tare da makaranci Abdullahi Khalid dan kasar Pakistan.

Abubuwan Da Ya Shafa: tilawa ، ayoyin kur’ani ، makaranci ، kasar Pakistan ، surat Ibrahim