Jagoran mabiya mazhabar Ahlul bait a Bahrain Bahrain Ayatullah Sheikh Isa Qasim ya halarci daren farko na tarurrukan watan Muharram goma a birnin Qum na Iran.
Ana gudanar da wadannan tarurruka ne sau biyu a rana da dare, tare da jawaban malamai da kuma karaton makoki tare da Sheikh Hossein Al-Akarf.
https://iqna.ir/fa/news/4074561