Tehran (IQNA) An fitar da hoton bidiyon karatun “Mahmoud Shahat Anwar” shahararren makarancin kasar Masar a gaban “Hajjaj Hindawi” daya daga cikin shehunan malamai da masu karatun kur’ani mai tsarki a yanar gizo.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, Mahmoud Shahat Anwar ya karanta ayoyi daga cikin suratul Anshqaq a gaban Sheikh Hajjaj Hindawi a cikin wannan karatun da aka gudanar a ranar Asabar a lardin Iskandariya na kasar Masar.
https://iqna.ir/fa/news/4074907