IQNA

Tarukan  Arbaeen a hubbaren Imam Hussain  da Abbas

16:20 - September 13, 2022
Lambar Labari: 3487849
Tehran (IQNA) Miliyoyin maziyarta Hussaini ne suka shiga Karbala da Bein al-Harameen a lokacin da ake shirin gudanar da tarukan arbaeen.

Miliyoyin maziyarta Hussaini ne suka shiga Karbala da Bein al-Harameen a lokacin da ake shirin gudanar da tarukan arbaeen, kuma suna ci gaba da isa birnin na Karbala.

 

 

 

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: gudanar da ، tarukan arbaeen ، Karbala ، maziyarta
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
captcha