IQNA

Dare na Uku na gasar kur'ani mai tsarki karo na 62 a Malaysia

KUALA LUMpur – An gudanar da zana a dare na uku na gasar kur’ani ta kasa da kasa ta Malaysia karo na 62.

A daren   jiya Juma’a an gudanar da zana a dare na uku na gasar kur’ani ta kasa da kasa ta Malaysia karo na 62.