IQNA

Wurin tarihi na hubbaren  Abdul Azim Hassani a Hotuna

Tehran (IQNA) - Ana gudanar da bukukuwan tunawa da ranar hudu ga watan Rabi'ul Thani a matsayin Maulidin Sayyidina Abdul Azim Hassani (AS) wanda haraminsa yake a Shahr Rey a kudancin Tehran.

Abdul Azim Hassani (AS), wanda aka fi sani da Shah Abdol Azim, yana daga cin zuriyar Imam Hassan bn Ali (AS) na biyar kuma sahabin Imam Muhammad Taqi (AS).