IQNA

17:17 - December 09, 2022
Lambar Labari: 3488309

Karatun kur'ani mai girma tare da muryar dan wasan kasar Morocco

Tehran (IQNA) "Abd al-Razzaq Hamdallah" dan wasan tawagar kwallon kafar Morocco, ya raba wani faifan bidiyo na karatun kur'ani .

Karatun kur'ani mai girma tare da muryar dan wasan kasar Morocco

"Abd al-Razzaq Hamdallah" dan wasan tawagar kwallon kafar Morocco, ya raba wani faifan bidiyo na karatun kur'ani bayan da kungiyar ta samu nasarar tsallakewa zuwa kungiyoyi takwas na karshe a gasar cin kofin duniya ta Qatar 2022.

Masu aikace-aikace  a shafukan sada zumunta sun sake watsa wannan bidiyon a shafuka masu yawa.

 

 

 

 
 
captcha