IQNA

Taron Al-Qur'ani tare da Halartar Sheikh Al-Masrawi a Bikin Resto

Taron debe kewa tare da kur’ani mai tsarki a wurin da ake gudanar da bikin baje kolin kur’ani na duniya Resto a birnin Putrajaya na kasar Malaysia.

An gudanar da taron debe kewa tare da kur’ani mai tsarki a gaban Sheikh Ahmad Eissa El Maasarawy, Sheikh Al-Qara na kasar Masar, a wurin da ake gudanar da bikin baje kolin kur’ani na duniya Resto a birnin Putrajaya na kasar Malaysia.