IQNA

Karatun Al-Qur'ani Na Bai Daya A Masallacin Imam Ridha (AS) dake kasar Madagascar

Tehran (IQNA) faifan bidiyo na musamman na daga karatun kur’ani mai tsarki a masallacin Imam Ridha (AS) da ke kasar Madagascar.

An gabatar da faifan bidiyo na musamman na kamfanin dillancin labaran kur’ani na duniya IQNA daga karatun kur’ani mai tsarki na bai daya a masallacin Imam Ridha  (AS) da ke kasar Madagascar a Afirka.

 

 

 

 

 

 

 

4127129

 

 

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: afirka ، kasar Madagascar ، imam ridha ، masallaci ، na bai daya