Wannan matashi ya karanta aya ta 60 zuwa 64 a cikin suratul Ahzab a gasar kur’ani ta yanar gizo ta Libya.