Kamfanin dillancin labaran kur’ani na iqna ya habarta cewa, masu ziyara juyayin sun halarci zaman makokin ashura a hubbaren Aba Abdullah al-Hussein (AS) a daren watan Muharram inda suka bayyana rashin amincewarsu da wulakanta kalmar wahayi a kasashen Sweden da Denmark ta hanyar daga kur’ani.