IQNA

Karatun "Majid Ananpour" daga suratul Isra

A ci gaba da farmakin guguwar Al-Aqsa a yankunan da aka mamaye, za a iya ganin karatun aya ta 5 a cikin suratul Israa muryar Majid Ananpour, makarancin kasa da kasa.