IQNA

Karatun Alireza Bijani na suratul Furqan

Ana gabatar da karatun aya ta 63 zuwa 71 a cikin wannan sura ta “Furqan” muryar Alireza Bijani mai karatun hurumin Radawi ga masu bibiyar Iqna.​​​