Kamfanin dillancin labaran kur’ani na iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Al-Kowsar cewa, Javad Rifati daga Iran da maki 87.5, sai Mustafa Hemat Ghasemi na Iran da maki 86, sai Yassin Abdullah Al-Khazini na Morocco da Mohammad Abdul Malik Al-Qari daga Bangladesh da ke da maki 81 kowanne. maki da Amir Hossein Ghasemi da Jafar Noor Ahmad Khairpour ‘yan kasar Affanistan sun kai wasan kusa da na karshe a gasar da maki 80.5 kowanne.
A zagayen farko da na biyu na wannan gasa, masu karatu kamar haka sun samu nasarar zuwa mataki na gaba:
zagayen farko
1- Mustafa Heydari - Afghanistan - 86.5
2- Mohammad Reza Akbarzadeh - Iran - 85.5
3- Hassan Shaker Hamoud Al-Saadi - Iraq - 84.5
4- Mohammad Zare Bakhir - Iran - 84
5- Mohsen Gholamreza Shujaei - Afghanistan - 82.75
6- Amjad Falih Hassan Al-Hajjam - Iraq - 82.25
zagaye na biyu
1- Ishaq Abdullahi - Iran - 91
2- Sayyid Ibrahim Khamsi - Iran - 89
3- Ali Mohammad Abd al-Zubaidi – Iraq – 87
4- Mohammad Reza Haj Omen - Indonesia - 86.5
5- Ayman Essamuddin Abdul Fattah - Masar - 85
6- Mohammad Zalif Atiyeh - Iraq - 85
Tun a daren Juma'a ne aka fara zagaye na hudu na matakin share fage na wannan gasa, kuma bayan karfe 6:00 na yamma, wadanda suka yi kwazo a wannan zagaye ne za su tsallake zuwa matakin kusa da na karshe.