IQNA

Rana ta 3 a babban baje kolin littafai na duniya na shekarar 2024 a Tehran

IQNA- Dubban mutane ne suka ziyarci baje kolin littafai na kasa da kasa karo na 35 a birnin Tehran a ranar Juma'a 10 ga watan Mayu, wanda ya cika rana ta uku da gudanar da babban taron.