Dubban mutane sun yi taron cika shekaru 35 da rasuwar Imam Khumaini
IQNA - A ranar 3 ga watan Yunin shekarar 2024 ne dubun dubatar mutane suka gudanar da taro a hubbaren Imam Khumaini da ke kudancin birnin Tehran, domin nuna girmamawa ga marigayi wanda ya kafa jamhuriyar musulunci ta Iran da kuma sabunta mubaya'a da manufofinsa.