IQNA

Kiristoci ‘yan gwagwarmaya

IQNA - Babban Sakataren kungiyar gwagwarmaya ta Nojaba ya dauki sanarwar ranar Qudus ta duniya da Imam Khumaini (RA) ya yi a matsayin daya daga cikin ka'idojin da suka samar da taswirar tafarkin tsayin daka a wannan zamani.