IQNA

Karatun marigayi Abdulbasit a cikin suratul Ahzab

IQNA - Kamfanin dillancin labaran kur’ani na iqna ya shirya tare da fitar da wani shiri mai suna “Karatun aljanna,” wanda ke dauke da karatuttukan kur’ani da ba a mantawa da su daga bakin fitattun makaranta. A cikin za a ji karatun marigayi Sheikh Abdulbasit Abdulsamad a cikin suratul Ahzab.