IQNA

Karatun Mehdi Adel a Madina

Kuna iya ganin karatun Mehdi Adeli, makarancin kur’ani kumammaba a tawagar Iran a hajjin bana 2024, wanda ya yi karatun kur’ani mai tsarki a Madina, daga aya ta 2 a Suratul Al -Mubarak Baqarah.