Ayoyi domin rayuwa: Fatan samun rahamar Allah
IQNA – Lalle wadanda suka imani, da wadanda suka yi hijira kuma suka yi jihadi a tafarkin Allah, wadanda su ne masu faran samun rahmar Allah, Allah mai yawan gafara ne kuma mai jin kai.
Suratul Baqarah, Aya ta: 218