IQNA

An Daga tutar Wilaya a birbishin Hubbaren Imam Ali (AS)

21:52 - June 25, 2024
Lambar Labari: 3491403
An daga tutar wilaya a kan haramin Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf Ashraf a ranar Idin Ghadir.
Abubuwan Da Ya Shafa: tuta birnin najaf hubbaren imam ali wilaya
captcha