Wurare masu tsarki da ke Mashhad, Quma lokacin Idin Ghadir
IQNA – Masu ziyara da suka ziyarci hubbaren Imam Rdha (AS) da ke birnin Mashhad da kuma na Sayyiduna Masoumah (SA) a birnin Qum sun gudanar da bukukuwan sallar Idin Ghadir a daren litinin.
copied
https://iqna.ir/F0EeH0