IQNA

Karatun ayar shahada da muryar shahid Ismail Haniyya

16:05 - July 31, 2024
Lambar Labari: 3491613
IQNA - Bayan shahadar Ismail Haniyya shugaban ofishin siyasa na kungiyar Hamas, majiyoyin Falasdinawa sun buga hotunan lokacin da ya karanta ayar shahada a lokacin da yake gabatar da sallah.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 
 

4229226

 

 

 

 

 

captcha