iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Majiyoyin gwamnatin Falasdinawa sun sanar a yau Asabar cewa, sojojin Isra’ila sun harbe wani matashi bafalstine har lahira a yau garin Salwad da ke Ramallah.
Lambar Labari: 3487463    Ranar Watsawa : 2022/06/25

Tehran (IQNA) Dubban daruruwan masoya ahlul bait ne suka taru a hubbaren Imam Ali (AS) a daren tunawa da zagayowar lokacin shahada rsa.
Lambar Labari: 3485875    Ranar Watsawa : 2021/05/04

Tehran (IQNA) ofishin Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bude wani shiri na karatun kur’ani ga dukkanin wadanda suka rasa rayukansu wajen kare Quds.
Lambar Labari: 3485817    Ranar Watsawa : 2021/04/17

Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran ya halarci makokin tunazawa da ranar shahada r Imam Ridha (AS) .
Lambar Labari: 3485282    Ranar Watsawa : 2020/10/17

Tehran (IWNA) Mutane Da Dama Da Su Ka Hada Mata Da Kananan Yara Sun Yi Shahada Sanadiyyar Hare-haren Saudiyya
Lambar Labari: 3484991    Ranar Watsawa : 2020/07/16

Teran (IQNA a yau ne ake cika shekaru talatin da tara da shahada r tsohon ministan taron kasar Iran Mostafa Chamran.
Lambar Labari: 3484909    Ranar Watsawa : 2020/06/20

Tehran (IQNA) masallacin Kufa dai daya ne daga cikin manyan masallatai masu tarihi a cikin addinin muslunci.
Lambar Labari: 3484802    Ranar Watsawa : 2020/05/16

Tehran (IQNA) Tayyib Abdulrahim sakataren gwamnatin Falastinawa ya rasu asafiyar yau.
Lambar Labari: 3484632    Ranar Watsawa : 2020/03/18

Bangaren kasa da kasa, an kafa babban hoton Abu Mahdi Almuhandis a filin sauka da tashin jirage na birnin Bagadaza.
Lambar Labari: 3484514    Ranar Watsawa : 2020/02/12

Babban sakataren Hizbullah ya fitar da bayani kan kisan da Amurka ta yi wa Qasem Solaimani da kuma mika sakon ta’aziyya ga Imam Khamenei.
Lambar Labari: 3484375    Ranar Watsawa : 2020/01/04

Dubban jama’a ne suka gudanar da jerin gwano a birane daban-daban na Najeriya domin tir da kisan Qasem Solaimani.
Lambar Labari: 3484374    Ranar Watsawa : 2020/01/04

A yau ake juyayin zagayowar ranar shahada r Imam sadeq (as) a kasashen da daman a duniya.
Lambar Labari: 3483784    Ranar Watsawa : 2019/06/29

Bangaren kasa da kasa, A daren sojojin Isra’ila sun harbe wani matashi bafalatine har lahira a unguwar Al-isawiyyah da ke gabashin birnin Quds.
Lambar Labari: 3483782    Ranar Watsawa : 2019/06/28

Kafofin yada labaran Palastine sun bayar da rahoton cewa wani matashi bafalastine ya yi shahada a Bait laham.
Lambar Labari: 3483501    Ranar Watsawa : 2019/03/28

Bangaren kasa da kasa, tun daga lokacin da Trump ya shelanta birnin Qods a matsayin babban birnin Isra’ila ya zuwa yanzu Falastinawa 316 ne suka yi shahada .
Lambar Labari: 3483090    Ranar Watsawa : 2018/11/01

Bangaren kasa da kasa, a ci gaba da kisan kiyashin da haramtacciyar kasar Isra’ila take yi kan Falastinawa a watannin baya-bayan nan mutane 132 ne suka yi shahada .
Lambar Labari: 3482785    Ranar Watsawa : 2018/06/24

Bangaren kasa da kasa, Abdulhafiz Tamimi wan matashi bafalastine ya yi shahada bayan da sojojin yahudawa suka habe a kusa da Ramallah.
Lambar Labari: 3482733    Ranar Watsawa : 2018/06/06

Bangaren kasa da kasa, majiyoyin gwamnatin palastine sun tabbatar da cewa, tun bayan kudirin da Trump ya dauka na amincewa da quds a matsayin babban irnin yahudawa, palastinawa sha biyar sun yi shahada .
Lambar Labari: 3482231    Ranar Watsawa : 2017/12/24

Bangaren ksa da kasa, akalla mutane 12 ne suka yi shahada a wani harin ta’addanci da aka kai a wani wurin ziyara na ‘yan shi’a a yankina Baluchestan na Pakistan.
Lambar Labari: 3481973    Ranar Watsawa : 2017/10/06

Bangaren kasa da kasa, wani daya daga cikin kwamandojojin kungiyar Hizbullah ya yi shahada a ci gaba da tsarkake yankunan Syria da ake yi daga 'yan ta'addan wahabiyawan takfiriyyah.
Lambar Labari: 3481967    Ranar Watsawa : 2017/10/04