IQNA

Bude gasar kur'ani ta kasar Iran karo na 47

IQNA - An bude wasan karshe na bangaren maza na gasar kur'ani ta kasar Iran karo na 47 a wani biki a birnin Tabriz a ranar 10 ga Disamba, 2024.