IQNA

Mohammad Rafat ya karanta Suratul Yusuf

IQNA – Abin da zai biyo baya shine karatun aya ta 69 a cikin suratu Yusuf na qari dan kasar Masar Muhammad Rafat.