An Kammala Sashen Mata Na Gasar Kur'ani Ta Iran a Mashhad
IQNA - Bayan da aka shafe kwanaki uku ana fafatawa a gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 41 da aka kammala zagayen karshe na gasar cin kofin duniya ta mata a birnin Mashhad a ranar Larabar da ta gabata.