IQNA

Gidan Tarihi na Tabatabaei a Kashan na Iran

IQNA- Gidan Tarihi na Tabatabaei da ke birnin Kashan na tsakiyar kasar Iran na daya daga cikin shahararrun gine-gine na zamanin Qajar wanda daya daga cikin shahararrun kuma attajirai na wancan lokaci mai suna Syed Jafar Tabatabaei ya gina a shekarun 1880.