Gasar Al-Qur'ani ta 7 ga Daliban Musulmai
IQNA – An fara matakin share fage na gasar kur’ani ta kasa da kasa karo na 7 na dalibai musulmi a safiyar yau 20 ga watan Yulin 2025 a gidan talbijin na Mobin na kamfanin dillancin labaran kur’ani na duniya da ke nan Tehran.