IQNA

Masu Sa kai na IRCS Sun Fara shirye-shiryen ayyukan hidima na ziyarar Arbaeen na 2025

Aa ranar 26 ga watan Yulin shekara ta 2025 ne aka gudanar da bikin baje koli a hubbaren Imam Khumaini dake kudancin birnin Tehran na kungiyar agaji ta Red Crescent ta Iran (IRCS) da suka nufi kasar Iraki domin gudanar da tarukan ziyarar Arbaeen.