IQNA

Hubbaren Kazimiyya ya karbi bakuncin Masu ziyarar Arbaeen na 2025

IQNA – Haramin Kazimiyya da ke arewacin birnin Bagadaza na karbar bakuncin dubban maziyarta da suka yi tattaki domin tunawa da ranar Arba’in, kwana 40 bayan shahadar Imam Husaini (AS). An dauki hotunan a ranar 8 ga Agusta, 2025.