Karatun Sayyid Jawad Hosseini na Suratul Al-Imran
IQNA - An gabatar da karatun Sayyid Jawad Hosseini makarancin kur'ani na kasa da kasa daga aya ta 189 zuwa ta 194 a cikin suratu Al-Imran da kuma ayoyin karshe na suratu Fajr da aka gabatar a wajen taron kur'ani mai tsarki na Imam Ridha wanda IQNA take daukar nauyin gabatarwa.