IQNA

Saurari nasiha daga karatun “Mohammad Abbasi”

IQNA - Karatun kur'ani mai girma, karatun kowace aya wacce take da lada mai girma da sauraren ta yana sanyaya zuciya. A cikin tarin shiri mai taken “hasken sama”, mun tattara lokuta na karatuttukan kur’ani daga mashahuran mahardata na Iran don samar da gado madawwami na fasahar tilawa da ruhin kur’ani. A ƙasa za ku ga wani ɓangare na karatun Mohammad Abbasi, makarancin kasa da kasa. Da wannan aikin zai zama mai amfani wajen kara samun ilimi kan kalmar wahayi.