IQNA

Dubban Mutane sun yi jerin gwano domin murnar Maulidin Manzon Allah (SAW) a Tehran

IQNA - A ranar 10 ga watan Satumban shekarar 2025 ne aka gudanar da bukukuwan tunawa da maulidin Annabi Muhammad (SAW) da Imam Ja’afar Sadik (AS) a birnin Tehran, tare da gudanar da taron mai taken “Annabin Alkhairi”.