IQNA

Adadin Falastinawa da suka yi shahada a Gaza ya haura dubu 71

23:17 - January 18, 2026
Lambar Labari: 3494504
IQNA - Adadin falastinawa da suka yi shahada a yankin Zirin Gaza sakamakon hare-haren Isra'ila ya haura mutane dunu 71.

Shafin yada labarai na al'ahad ya habarta cewa, Adadin falastinawa da suka yi shahada a yankin Zirin Gaza sakamakon hare-haren Isra'ila ya haura mutane dunu 71 a cikin shekaru biyu da doriya data kwashe tana kisan gilla a yankin.

Rahotannin sun tabbatar da cewa a cikin kasa da saoi 24da suka gabata sojojin Isra'ila sun kashe falastinawa 6 tare da jikkata wasu da dama a sassan yankin zirin Gaza.

Bisa ga sabuwar kididdiga ya zuwa yau adadin wadanda Isra'ila ta kashe a gaza ya kai mutane dubu 71 da547.

Akasarin wadanda suka yi shahadaacikin wannan adadi mta neda kumakananan yara, sai kuma tsoffi da marasa lafiya.

Wannan na zuwa ne adaidai lokacin da ake batun fara aiwatar da marhala ta biyu ta yarjejeniyar dakatar dabude wuta a yankin.

Kasashen duniya dadama sun yanke kauna daga takawa Isra'ila burki kan kisan kiyashin datake yi daredarana a Gazaa kan mata dakananan yara.

 

 

/4329058

 

 

 

 

captcha